Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wato, har ila yau, yabon kanmu za mu fara yi kuma? Ko kuwa muna bukatar wasiƙun yabo ne zuwa gare ku, ko daga gare ku, kamar yadda waɗansu suke yi?

Karanta cikakken babi 2 Kor 3

gani 2 Kor 3:1 a cikin mahallin