Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 2:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na rubuto muku ne ina a cikin wahala da baƙin ciki gaya, har da hawaye mai yawa, ba don in sa ku baƙin ciki ba, sai dai domin ku san irin tsananin ƙaunar da nake yi muku.

Karanta cikakken babi 2 Kor 2

gani 2 Kor 2:4 a cikin mahallin