Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga na ƙarshe ɗin, ƙanshin nan warin mutuwa ne, mai kaiwa ga hallaka, ga na farkon kuwa, ƙanshin rai ne mai kaiwa ga rai. To, wa zai iya ɗaukar nauyin waɗannan abubuwa?

Karanta cikakken babi 2 Kor 2

gani 2 Kor 2:16 a cikin mahallin