Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 13:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da yake an gicciye shi ne da rashin ƙarfi, duk da haka a raye yake ta ikon Allah. Mu ma marasa ƙarfi ne kamarsa, amma a game da al'amuranku da za mu zartar, a raye muke tare da shi, ta ikon Allah.

Karanta cikakken babi 2 Kor 13

gani 2 Kor 13:4 a cikin mahallin