Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da zan so yin gadara ma, ba zan zama wawa ba, gama gaskiya zan faɗa. Amma na bar zancen haka, don kada wani ya ɗauke ni fiye da yadda yake ganina, ko yadda yake jin maganata.

Karanta cikakken babi 2 Kor 12

gani 2 Kor 12:6 a cikin mahallin