Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 12:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kam, zan kashe dukan abin hannuna da dukan zarafina da matuƙar farin ciki saboda ranku. In na ƙara ƙaunarku, ashe, sai a rage ƙaunata?

Karanta cikakken babi 2 Kor 12

gani 2 Kor 12:15 a cikin mahallin