Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 11:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na yi tafifiya da yawa, na sha hatsari a koguna , na sha hatsarin 'yan fashi, na sha hatsari a hannun kabilarmu, na sha hatsari a hannun al'ummai, na sha hatsari a birane, na sha hatsari a jeji, na sha hatsari a bahar, na kuma sha hatsarin 'yan'uwa na ƙarya.

Karanta cikakken babi 2 Kor 11

gani 2 Kor 11:26 a cikin mahallin