Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 11:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In su bayin Almasihu ne, ni na fi su ma, ina magana kamar ruɗaɗɗe ne fa! ai, na fi su shan fama ƙwarai da gaske, da shan ɗauri, na sha dūka marar iyaka, na sha hatsarin mutuwa iri iri.

Karanta cikakken babi 2 Kor 11

gani 2 Kor 11:23 a cikin mahallin