Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Yan'uwa, ba ma so ku jahilta da wahalar da muka sha a ƙasar Asiya, domin kuwa mun ji jiki ƙwarai da gaske, har abin ya fi ƙarfinmu, har ma muka fid da tsammanin rayuwa.

Karanta cikakken babi 2 Kor 1

gani 2 Kor 1:8 a cikin mahallin