Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, a lokacin da na yi niyyar yin haka, wato na nuna rashin tsai da zuciya ke nan? Ko kuwa shiririta nake yi kawai irin ta halin mutuntaka, in ce, “I” in koma in ce, “A'a”?

Karanta cikakken babi 2 Kor 1

gani 2 Kor 1:17 a cikin mahallin