Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Bit 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka, ranar Ubangiji za ta zo kamar ɓarawo, sa'an nan sammai za su shuɗe da ƙara mai tsanani, dukkan abin da yake a cikinsu za su ƙone, su hallaka, ƙasa kuma da abubuwan da suke a kanta, duk za su ɓăce.

Karanta cikakken babi 2 Bit 3

gani 2 Bit 3:10 a cikin mahallin