Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Bit 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

(don kuwa abin da adalin nan ya yi, ya kuma gani, sa'ad da yake a cikinsu, sai kowace rana yakan ji ciwon aikinsu na kangara a zuciyarsa mai adalci),

Karanta cikakken babi 2 Bit 2

gani 2 Bit 2:8 a cikin mahallin