Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Bit 2:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake Allah bai rangwanta wa mala'iku ba sa'ad da suka yi zunubi, sai ya jefa su a Gidan Wuta, ya tura su a cikin ramummuka masu zurfi, masu baƙin duhu, a tsare su har ya zuwa ranar hukunci,

Karanta cikakken babi 2 Bit 2

gani 2 Bit 2:4 a cikin mahallin