Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Bit 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma waɗannan mutane, kamar daddobi marasa hankali suke, masu bin abin da jikinsu ya ba su kawai, waɗanda aka haifa, don a kama a kashe, har suna kushen abubuwan da ba su fahinta ba, lalle kuwa za su hallaka a sanadin ɓacin nan nasu,

Karanta cikakken babi 2 Bit 2

gani 2 Bit 2:12 a cikin mahallin