Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Bit 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma fa annabawan ƙarya sun bayyana a cikin jama'a, kamar yadda za a sami malaman ƙarya a cikinku, waɗanda za su saɗaɗo da maɓarnacciyar fanɗarewa, har ma su ƙi Mamallakin da ya fanso su, suna jawo wa kansu hallaka farat ɗaya.

Karanta cikakken babi 2 Bit 2

gani 2 Bit 2:1 a cikin mahallin