Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Bit 1:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin ba wani annabcin da ya taɓa samuwa ta nufin mutum, sai dai mutane ne Ruhu Mai Tsarki yake izawa, Allah yana magana ta bakinsu.

Karanta cikakken babi 2 Bit 1

gani 2 Bit 1:21 a cikin mahallin