Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Bit 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har wa yau kuma, aka ƙara tabbatar mana da maganar annabcin nan, ya kuwa kyautu a gare ku, ku mai da hankali a gare ta, kamar fitila take mai haskakawa a wuri mai duhu har ya zuwa asubahin ranar nan, gamzaki kuma yă bayyana a zukatanku.

Karanta cikakken babi 2 Bit 1

gani 2 Bit 1:19 a cikin mahallin