Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Bit 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin sa'ad da Allah Uba ya girmama shi, ya kuma ɗaukaka shi, sai murya ta zo masa daga mafificiyar ɗaukaka cewa, “Wannan shi ne Ɗana ƙaunataccena, wanda nake farin ciki da shi ƙwarai,”

Karanta cikakken babi 2 Bit 1

gani 2 Bit 1:17 a cikin mahallin