Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 5:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tun da yake muna yarda da shaida mutane, ai, shaidar Allah ta fi ƙarfi. Wannan ita ce shaidar Allah, wato, ya shaidi Ɗansa.

Karanta cikakken babi 1 Yah 5

gani 1 Yah 5:9 a cikin mahallin