Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ne wanda ya bayyana ta wurin ruwa da jini, Yesu Almasihu, ba fa ta wurin ruwa kaɗai ba, amma ta wurin ruwa da jini.

Karanta cikakken babi 1 Yah 5

gani 1 Yah 5:6 a cikin mahallin