Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowa ya gaskata da Ɗan Allah, shaidar tana nan gare shi. Wanda bai gaskata Allah ba, ya ƙaryata shi ke nan, domin bai gaskata shaidar da Allah ya yi Ɗansa ba.

Karanta cikakken babi 1 Yah 5

gani 1 Yah 5:10 a cikin mahallin