Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka aka bayyana ƙaunar Allah gare mu, da Allah ya aiko da Ɗansa makaɗaici a duniya, domin mu sami rai madawwami ta wurinsa.

Karanta cikakken babi 1 Yah 4

gani 1 Yah 4:9 a cikin mahallin