Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mu kam na Allah ne. Duk wanda ya san Allah yakan saurare mu, wanda yake ba na Allah ba kuwa, ba ya sauraronmu. Ta haka muka san Ruhu na gaskiya da ruhu na ƙarya.

Karanta cikakken babi 1 Yah 4

gani 1 Yah 4:6 a cikin mahallin