Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka za ku san Ruhun Allah, wato, duk ruhun da ya bayyana yarda, cewa Yesu Almasihu ya bayyana ne da jiki, shi ne na Allah.

Karanta cikakken babi 1 Yah 4

gani 1 Yah 4:2 a cikin mahallin