Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 4:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba tsoro ga ƙauna, amma cikakkiyar ƙauna takan yaye tsoro. Tsoro kansa ma azaba ne, mai jin tsoro kuwa ba shi da cikakkiyar ƙauna,

Karanta cikakken babi 1 Yah 4

gani 1 Yah 4:18 a cikin mahallin