Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mun sani, mun kuma gaskata ƙaunar da Allah yake yi mana. Allah shi ne ƙauna wanda yake a dawwame cikin kauna kuwa, ya dawwama a cikin Allah ke nan, Allah kuma a cikinsa.

Karanta cikakken babi 1 Yah 4

gani 1 Yah 4:16 a cikin mahallin