Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk mai aikata zunubi, na Iblis ne, don tun farko Iblis mai aikata zunubi ne. Dalilin bayyanar Ɗan Allah shi ne domin yă rushe aikin Iblis.

Karanta cikakken babi 1 Yah 3

gani 1 Yah 3:8 a cikin mahallin