Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mu kam, mun sani mun riga mun tsere wa mutuwa, mun kai ga rai saboda muna ƙaunar 'yan'uwa. Wanda ba shi da ƙauna, zaman mutuwa yake yi.

Karanta cikakken babi 1 Yah 3

gani 1 Yah 3:14 a cikin mahallin