Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kada mu zama kamar Kayinu, wanda yake na Mugun, har ma ya kashe ɗan'uwansa. To, don me ya kashe shi? Don ayyukansa mugaye ne, na ɗan'uwansa kuwa na kirki ne.

Karanta cikakken babi 1 Yah 3

gani 1 Yah 3:12 a cikin mahallin