Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku dubi irin ƙaunar da Uba ya nuna mana, har yake ce da mu 'ya'yan Allah, haka kuwa muke. Abin da ya sa duniya ba ta san mu ba, don ba ta san shi ba ne.

Karanta cikakken babi 1 Yah 3

gani 1 Yah 3:1 a cikin mahallin