Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 2:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku 'yan yarana, zamanin ƙarshe ne fa. Kamar yadda kuka ji, magabcin Almasihu yana zuwa, ko a yanzu ma, magabtan Almasihu da yawa sun zo. Ta haka muka sani zamanin ƙarshe ne.

Karanta cikakken babi 1 Yah 2

gani 1 Yah 2:18 a cikin mahallin