Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 2:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai ƙin ɗan'uwansa kuwa, a duhu yake, a cikin duhu yake tafiya, bai san ma inda yake sa ƙafa ba, domin duhun ya makantar da shi.

Karanta cikakken babi 1 Yah 2

gani 1 Yah 2:11 a cikin mahallin