Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In mun ce muna tarayya da shi, alhali kuwa muna zaune a duhu, mun yi ƙarya ke nan, ba ma aikata gaskiya.

Karanta cikakken babi 1 Yah 1

gani 1 Yah 1:6 a cikin mahallin