Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, shi wannan da muka ji, muka kuma gani, shi ne dai muke sanar da ku, domin ku ma ku yi tarayya da mu. Hakika kuwa tarayyar nan tamu da Uba ne, da kuma Ɗansa Yesu Almasihu.

Karanta cikakken babi 1 Yah 1

gani 1 Yah 1:3 a cikin mahallin