Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 6:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu dukiyar duniyar nan kuwa ka gargaɗe su kada su nuna alfarma, kada kuwa su dogara da dukiya marar tabbata, sai dai ga Allah, wanda yake ba mu kome a yalwace don mu ji daɗinsa.

Karanta cikakken babi 1 Tim 6

gani 1 Tim 6:17 a cikin mahallin