Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda haka kuma sukan koyi zaman banza, suna zirga-zirga gida gida. Ba ma kawai masu zaman banza za su zama ba, har ma sai su zama matsegunta, masu shishigi, suna faɗar abin da bai kamata ba.

Karanta cikakken babi 1 Tim 5

gani 1 Tim 5:13 a cikin mahallin