Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wadda ake yabo a kan kyawawan ayyukanta, wadda kuma ta goyi 'ya'ya sosai, ta yi wa baƙi karamci, ta wanke ƙafafun tsarkaka, ta taimaki ƙuntatattu, ta kuma nace wa yin kowane irin aiki nagari.

Karanta cikakken babi 1 Tim 5

gani 1 Tim 5:10 a cikin mahallin