Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 4:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka yarda kowa yă raina ƙuruciyarka, sai dai ka zama gurbi ga masu ba da gaskiya ta wurin magana, da hali, da ƙauna, da bangaskiya, da kuma tsarkaka.

Karanta cikakken babi 1 Tim 4

gani 1 Tim 4:12 a cikin mahallin