Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba shakka, asirin addininmu muhimmi ne ƙwarai,An bayyana shi da jiki,Ruhu ya nuna shi adali ne,Mala'iku sun gan shi,An yi wa al'ummai wa'azinsa,An gaskata da shi a duniya,An ɗauke shi Sama wurin ɗaukaka.

Karanta cikakken babi 1 Tim 3

gani 1 Tim 3:16 a cikin mahallin