Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

don in ya zamana na yi jinkiri, za ka san irin zaman da ya kamata a yi a jama'ar Allah, wadda take ita ce Ikkilisiyar Allah Rayayye, jigon gaskiya da kuma ginshiƙinta.

Karanta cikakken babi 1 Tim 3

gani 1 Tim 3:15 a cikin mahallin