Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da farko dai ina gargaɗi, cewa a yi ta roƙon Allah, ana addu'a, ana godo, ana gode wa Allah saboda dukkan mutane,

Karanta cikakken babi 1 Tim 2

gani 1 Tim 2:1 a cikin mahallin