Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

yana kuma tunawa, cewa ita Shari'a ba a kafa ta domin masu adalci ba, sai dai kangararru, da marasa biyayya, da marasa bin Allah, da masu zunubi, da marasa tsarkaka, da masu saɓon Allah, da masu kashe iyaye maza da mata, da masu kisankai,

Karanta cikakken babi 1 Tim 1

gani 1 Tim 1:9 a cikin mahallin