Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 1:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ko da yake dā can sāɓo nake yi, ina tsanantarwa, ina wulakantarwa, duk da haka, sai dai aka yi mini jinƙai, domin na yi haka ne da jahilci saboda rashin bangaskiya.

Karanta cikakken babi 1 Tim 1

gani 1 Tim 1:13 a cikin mahallin