Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 1:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Daga Bulus, manzon Almasihu Yesu bisa ga umarnin Allah Mai Cetonmu, da kuma na Almasihu Yesu abin begenmu,

2. zuwa ga Timoti, ɗana na hakika, ta wajen bangaskiya.Alheri, da jinƙai, da salama na Allah Uba, da na Almasihu Yesu Ubangijinmu su tabbata a gare ka.

Karanta cikakken babi 1 Tim 1