Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lokacin da mutane suke cewa, “Muna zaman salama da zaman lafiya,” wuf; sai halaka ta auko musu, kamar yadda naƙuda take kama mace mai ciki, ba kuwa hanyar tsira.

Karanta cikakken babi 1 Tas 5

gani 1 Tas 5:3 a cikin mahallin