Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin Ubangiji kansa ma zai sauko daga Sama, da kira mai ƙarfi, da muryar babban mala'ika, da kuma busar ƙahon Allah. Waɗanda suka mutu suna na Almasihu, su ne za fara tashi,

Karanta cikakken babi 1 Tas 4

gani 1 Tas 4:16 a cikin mahallin