Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika kuwa kuna ƙaunar dukan 'yan'uwa a duk ƙasar Makidoniya. Sai dai muna muku gargaɗi, 'yan'uwa, ku ƙara yin haka ƙwarai da gaske,

Karanta cikakken babi 1 Tas 4

gani 1 Tas 4:10 a cikin mahallin