Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga ƙarshe kuma 'yan'uwa, muna roƙonku, muna kuma yi muku gargaɗi saboda Ubangiji Yesu, cewa kamar yadda kuka koya a wurinmu, irin zaman da ya dace da ku, ku faranta wa Allah rai, kamar yadda yanzu ma kuke yi, to, sai ku ƙara yin haka ƙwarai da gaske,

Karanta cikakken babi 1 Tas 4

gani 1 Tas 4:1 a cikin mahallin