Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 3:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Saboda haka, da muka kasa daurewa, sai muka ga ya kyautu a bar mu a Atina mu kaɗai,

2. muka kuma aiki Timoti ɗan'uwanmu, bawan Allah kuma na al'amarin bisharar Almasihu, ya kafa ku, ya kuma ƙarfafa ku a kan al'amarin bangaskiyarku,

Karanta cikakken babi 1 Tas 3