Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 2:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ko da yake dā ma can mun sha wuya, an kuma wulakanta mu a Filibi, kamar yadda kuka sani, duk da haka da taimakon Allahnmu muka sanar da ku bisharar Allah gabagaɗi, amma sai da matsanancin fama.

Karanta cikakken babi 1 Tas 2

gani 1 Tas 2:2 a cikin mahallin